Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai kuma, Fashur, da dukan waɗanda suke a gidanka, za ku tafi bauta a Babila, za ku shiga Babila, a can za ku mutu, a can za a binne ku, kai da abokanka waɗanda ka yi wa annabcin ƙarya.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:6 a cikin mahallin