Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma zan ba da dukan dukiyar wannan birni, da dukan ribarsa, da dukan abubuwa masu tamani, da dukan dukiyar sarakunan Yahuza, ga abokan gābansu, waɗanda za su washe su, su kama su, su kai Babila.

Karanta cikakken babi Irm 20

gani Irm 20:5 a cikin mahallin