Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ga shi, ina aukar wa wannan birni da dukan garuruwansa dukan masifu da na ambata a kansa, domin sun taurare zukatansu, sun ƙi jin maganata.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 19

gani Irm 19:15 a cikin mahallin