Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 17:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su zo daga biranen Yahuza da wuraren da yake kewaye da Urushalima, daga ƙasar Biliyaminu, da ta Shefela, da ta ƙasar tuddai, da kuma ta Negeb, suna kawo hadayu na ƙonawa da sadakoki, da hadayu na sha, da na turare, za su kuma kawo hadayu na godiya a Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Irm 17

gani Irm 17:26 a cikin mahallin