Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, ina aiko da masunta da yawa,” in ji Ubangiji, “za su kuwa kama su, daga baya kuma zan aika da mafarauta da yawa, za su farauce su daga kowane tsauni, da tudu, da kogwannin duwatsu.

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:16 a cikin mahallin