Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka faɗa musu cewa, Ubangiji ya ce, ‘Domin kakanninku sun rabu da ni, sun bi gumaka, sun bauta musu, sun yi musu sujada. Sun rabu da ni, sun ƙi kiyaye dokokina.

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:11 a cikin mahallin