Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da ka faɗa wa mutanen nan wannan magana duka, za su kuwa ce maka, ‘Me ya sa Ubangiji ya hurta wannan babbar masifa a kanmu? Mene ne laifinmu? Wane irin zunubi muka yi wa Ubangiji Allahnmu?’

Karanta cikakken babi Irm 16

gani Irm 16:10 a cikin mahallin