Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin gumakan al'ummai akwaimai iya sa a yi ruwa?Sammai kuma su yi yayyafi?Ashe, ba kai ne ba, ya UbangijiAllahnmu?Domin haka a gare ka muke sazuciya,Gama kai ne mai yin waÉ—annanabubuwa duka.”

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:22 a cikin mahallin