Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Ubangiji ya ce a kan waɗannan mutane, “Sun cika son yawaceyawace, ba su iya zama wuri ɗaya, don haka ni Ubangiji, ban yarda da su ba, zan tuna da laifofinsu in hukunta zunubansu.”

Karanta cikakken babi Irm 14

gani Irm 14:10 a cikin mahallin