Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai yaushe ƙasar za ta dainamakoki,Ciyawar kowace saura kuma ta dainayin yaushi?Saboda muguntar mazaunan ƙasarne dabbobi da tsuntsaye sukaƙare,Domin mutanen suna cewa, “Ba zaiga ƙarshenmu ba.”

Karanta cikakken babi Irm 12

gani Irm 12:4 a cikin mahallin