Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kai, ya Ubangiji, kana sane dani, kana ganina,Kai kanka kake gwada tunanina.Ka jawo su kamar tumaki zuwamayanka,Ka ware su domin ranar yanka.

Karanta cikakken babi Irm 12

gani Irm 12:3 a cikin mahallin