Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A maimakon daraja, za ka sha ƙasƙanci.Ka sha kai da kanka, ka yi tangaɗi.Ƙoƙon da yake a hannun Ubangiji zai faɗo a kanka,Kunya za ta rufe darajarka.

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:16 a cikin mahallin