“Taka ta ƙare, kai wanda yake sa maƙwabtanka su sha,Kana zuba musu dafinka har su bugu,Don ka dubi tsiraicinsu!