Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙanƙarar tana faɗowa, wuta kuma tana tartsatsi a cikin ƙanƙara. Aka yi ƙanƙara mai tsananin gaske irin wadda ba a taɓa yi ba cikin dukan ƙasar Masar tun lokacin da ta zama al'umma.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:24 a cikin mahallin