Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya miƙa sandansa sama, Ubangiji kuwa ya aiko da tsawa da ƙanƙara, wuta kuwa ta bi ƙasar. Ubangiji ya sa aka yi ƙanƙara a bisa ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:23 a cikin mahallin