Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ce wa Fir'auna, “In ka yarda, a wane lokaci ne kake so in roƙa maka, kai da barorinka da jama'arka domin a kawar da kwaɗin daga gidajenku, a hallakar muku da su, sai dai na cikin Kogin Nilu za a bari?”

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:9 a cikin mahallin