Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya kirawo Musa da Haruna, ya ce su roƙi Ubangiji ya kawar masa da kwaɗin, shi da mutanensa, sa'an nan zai saki jama'ar, su tafi su miƙa wa Ubangiji hadaya.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:8 a cikin mahallin