Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka faɗa wa Fir'auna cewa, ‘Ubangiji Allah na Ibraniyawa ya aike ni gare ka da cewa ka saki jama'ar Ubangiji domin su yi masa hidima a jeji. Amma ga shi, har yanzu ba ka yi biyayya ba.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:16 a cikin mahallin