Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tafi wurinsa da safe daidai lokacin da ya fita zai tafi Kogin Nilu. Ka jira don ka sadu da shi a bakin Nilu. Ka kuma ɗauki sandan nan wanda ya juye ya zama maciji.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:15 a cikin mahallin