Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 40:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka ɗauki man keɓewa, ka shafa wa alfarwa da dukan abin da yake cikinta, domin ka tsarkake ta da kayayyakinta duka, za ta kuwa zama tsarkakakkiya.

Karanta cikakken babi Fit 40

gani Fit 40:9 a cikin mahallin