Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 40:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa bagade na ƙona hadaya a ƙofar alfarwa ta sujada, sa'an nan ya miƙa hadaya ta ƙonawa da ta gari kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

Karanta cikakken babi Fit 40

gani Fit 40:29 a cikin mahallin