Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuma ya ce masa, “Mai da hannunka cikin ƙirjinka.” Sai ya mai da hannunsa cikin ƙirjinsa. Sa'ad da ya fitar da shi, ga hannun ya koma kamar sauran jikinsa.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:7 a cikin mahallin