Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya sāke ce masa, “Sa hannunka cikin ƙirjinka.” Sa'ad da ya fitar da shi, ga hannunsa a kuturce fari fat.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:6 a cikin mahallin