Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 36:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi wa labulen dirkoki huɗu da itacen ƙirya. Sai ya dalaye su da zinariya. Ya kuma yi musu maratayai da zinariya. Ya yi wa dirkokin nan kwasfa huɗu da azurfa.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:36 a cikin mahallin