Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 36:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi labule da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin, ya kuma yi wa labulen zānen kerubobi na gwaninta.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:35 a cikin mahallin