Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 34:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farko, ya tashi da sassafe, ya hau Dutsen Sina'i, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya riƙe allunan nan biyu na dutse a hannunsa.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:4 a cikin mahallin