Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 34:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada wani mutum ya zo tare da kai, kada a ga kowane mutum a ko'ina a kan dutsen, kada a bar garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu su yi kiwo kusa da dutsen.”

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:3 a cikin mahallin