Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari da sassafe, suka tashi, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama. Jama'ar kuma suka zauna su ci su sha, suka kuma tashi suna rawa.

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:6 a cikin mahallin