Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 32:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, sai ka tafi, ka bi da mutanen zuwa wurin da zan faɗa maka, ga shi, mala'ikana zai wuce gabanka. Duk da haka a ranar da zan waiwaye ku, zan hukunta su saboda zunubinsu.”

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:34 a cikin mahallin