Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 32:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa sai na ce musu, ‘Bari duk wanda yake da zinariya ya tuɓe.’ Waɗanda suke da ita, suka tuɓe, suka kawo mini, ni kuwa na zuba su cikin wuta, daga nan wannan maraƙi ya fito.”

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:24 a cikin mahallin