Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 32:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana kusato zango, sai ya ga siffar ɗan maraƙi, mutane na ta rawa. Musa kuwa ya harzuƙa, ya watsar da allunan da suke hannunsa a gindin dutsen, suka farfashe.

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:19 a cikin mahallin