Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 32:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna da bayinka Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, waɗanda kai da kanka ka rantse musu, ka ce, ‘Zan riɓaɓɓanya zuriyarku kamar taurarin sama, in kuma ba ku wannan ƙasa duka da na alkawarta zan bayar ga zuriyarku. Za su kuwa gāje ta har abada.”’

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:13 a cikin mahallin