Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 31:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kiyaye ranar Asabar gama tsattsarkar rana ce a gare ku. Duk wanda ya tozarta ta, za a kashe shi, duk wanda ya yi aiki kuma a cikinta za a raba shi da jama'arsa.

Karanta cikakken babi Fit 31

gani Fit 31:14 a cikin mahallin