Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Allah ya ce, “Zan kasance tare da kai, wannan kuwa zai zama alama a gare ka, cewa ni ne na aike ka. Sa'ad da ka fito da jama'ar daga Masar, za ku bauta wa Allah a bisa dutsen nan.”

Karanta cikakken babi Fit 3

gani Fit 3:12 a cikin mahallin