Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma ɗaura musu ɗamara, ka sa musu hulunan. Aikin firist kuwa zai zama nasu har abada bisa ga dokar. Haka za ka keɓe Haruna da 'ya'yansa maza.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:9 a cikin mahallin