Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka kawo tufafin, ka sa wa Haruna zilaikar, da taguwar falmaran, da falmaran ɗin, da ƙyallen maƙalawa a ƙirji, sa'an nan ka ɗaura masa ɗamarar falmaran wadda aka yi mata saƙar gwaninta.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:5 a cikin mahallin