Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan hadaya ta ƙonawa za a riƙa yinta dukan zamananku a bakin ƙofar alfarwa ta sujada a gaban Ubangiji, inda ni zan sadu da kai in yi magana da kai.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:42 a cikin mahallin