Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya ragon kuma a miƙa shi da maraice. Za a miƙa shi tare da hadaya ta gari, da hadaya ta sha kamar wadda aka yi da safe ɗin domin ta ba da ƙanshi mai daɗi, gama hadaya ce wadda aka ƙone da wuta ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:41 a cikin mahallin