Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan zai zama rabon Haruna da na 'ya'yansa maza daga wurin Isra'ilawa. Gama wannan hadaya ta ɗagawa ce daga cikin hadayu na salama da Isra'ilawa za su miƙa wa Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:28 a cikin mahallin