Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka tsarkake ƙirji na hadaya ta kaɗawa, da cinya ta hadaya ta ɗagawa da za a kaɗa a kuma ɗaga na ragon keɓewa, wanda yake na Haruna da wanda yake na 'ya'yansa maza.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:27 a cikin mahallin