Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka ƙone ragon duka a bisa bagaden don ya ba da ƙanshi. Wannan hadaya ta ƙonawa ce mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji, wato hadayar da aka ƙone da wuta.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:18 a cikin mahallin