Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kuma sa Urim da Tummin a kan ƙyallen maƙalawar domin su kasance a zuciyar Haruna sa'ad da ya shiga gaban Ubangiji. Haka kuwa kullum Haruna zai riƙa kai kokekoken Isra'ilawa a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:30 a cikin mahallin