Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk sa'ad da Haruna zai shiga Wuri Mai Tsarki, zai ɗauki sunayen 'ya'yan Isra'ila a gaban Ubangiji kullum, a kan ƙyallen maƙalawa domin nemar musu nufin Allah.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:29 a cikin mahallin