Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Fir'auna ya ji, sai ya nema ya kashe Musa. Amma Musa ya gudu daga gaban Fir'auna, ya tafi, ya zauna a ƙasar Madayana. Da ya kai, sai ya zauna a bakin wata rijiya.

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:15 a cikin mahallin