Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa, ya ce, “Wa ya naɗa ka sarki ko alƙali a bisanmu? So kake ka kashe ni kamar yadda ka kashe Bamasaren?”Sai Musa ya tsorata, ya ce, “Assha, ashe, an san al'amarin!”

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:14 a cikin mahallin