Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'a kuwa suka amsa masa baki ɗaya, suka ce, “Dukan abin da Ubangiji ya faɗa za mu aikata.” Musa kuwa ya mayar wa Ubangiji da amsar da jama'ar suka bayar.

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:8 a cikin mahallin