Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Musa ya je ya kira taron dattawan jama'a, ya bayyana musu dukan zantuttukan da Ubangiji ya umarce shi.

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:7 a cikin mahallin