Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya fita ya marabce shi, ya sunkuya, ya sumbace shi. Suka gaisa, suka tambayi lafiyar juna, sa'an nan suka shiga alfarwa.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:7 a cikin mahallin