Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa Joshuwa, “Zaɓo mana mutane, ka fita ka yi yaƙi da Amalekawa gobe. Zan tsaya a bisa dutsen da sandan mu'ujiza a hannuna.”

Karanta cikakken babi Fit 17

gani Fit 17:9 a cikin mahallin