Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya yi yadda Musa ya faɗa masa, ya fita ya yi yaƙi da Amalekawa. Musa, da Haruna, da Hur kuma suka hau kan dutsen.

Karanta cikakken babi Fit 17

gani Fit 17:10 a cikin mahallin